Kowa Ya Huta Dama Mungaji Da Abunda Kuke Mana

Cikarken Bidiyon yadda aka halaka wadannan miyagu wadanda suka hana mutane zama lfy suma yau rai yayi halinshi
Dama kowa ya gaji da yadda suke takurama Al’umma yaudai karya ta kare suma ga su kwance rai yayi halinshi kowa ya huta
Rahotanni sun Tabbatar da Randunar Jami’an Tsaro suka halaka Wadannan miyagu A jahar Kwara sunje karbar kudin fansa bayan sunyi garkuwa da wasu
Wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken Bidion yadda wannan lamari ya faru na kawo karshan wadannan shaidanu ga cikarken Bidion 👇
DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYOÂ
Alhamdulillah muna fatan kun kalli yadda aka sami wannan nasara Allah ya kara zaunar da wannan kasa lafiya Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi mai albarka