Labaran Duniya

Kowa Yaji Dadin Kama Wadannan Mutane

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Wannan wace kalar Muguwar Rayuwace Anyi Nasarar Kama Shaidanun Mutane Masu Cin Naman Mutane Yan Uwansu Innalillahi Al’umma ku tsaya ku kalli wannan Bidiyo Dake Kasa Har Karshe

 

Yanzu haka wadannan miyagu sun fada hannu dole Za’a hukuntasu daidai da abunda suka aikata munzo maku dauke da Cikarken Rahoto Acikin Wannan Bidiyon dake kasa

 

Al’umma sunyi matukar Farinciki da kama wadannan miyagun bayi dama wannan lamari na kashe kashe ya ishi Al’umma Wannan Mugun Abu ya farune achikin jahar zamfara

 

Gwamnatin jahar da kanta ta Jajirce aka kamo wadannan miguya ga cikarken Bidion yadda aka tuhumar migun ga cikarken Bidion a kasa 👇

DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYO 

Allah yakara shiryamu Allah ya kara tona asirin su Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button