Labaran Duniya

Kuci Uban Shegu Sune Suke  Aikatawa Anyi Nasarar Kama Miyagun Da Suke..

Alhamdulillah Jami’an Tsaro sunyi babbar Nasarar kama mayan miyagu masu tada hankalin Al’umma su 43 yanzu haka sun fada hannu gabaki dayansu
Rahotanni sun Tabbatar Rundunar jami’an Tsaro ta yan sandan Jahar Kano su suka sami wannan babbar nasara ta kama wadannan matasa yan tada zaune tsaye
Abun takaichi yara kanana matasa yan shekara talatin Abun da yayi kasa ku tsaya ku kalli Cikarken Wannan Bidiyo domin ganin cikarken Bidion yadda aka sami wannan babbar nasara ta kawo karshan wadannan matasa yan tada zaune tsaye
Wannan bidiyo dake kasa shine cikarken wannan Rahoto na abunda wadannan matasa ke aikatawa ga cikarken Bidion 👇
Alhamdulillah dama ance abunda ka shuka shi zaka girba muna fatan kunji kunga wannan Bidiyo daga farko har karshe kunga kalar nasarar da aka samu
Allah ya kara shiryamu Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button