Labaran Duniya
Kuci Ubann Sheger An Kama Shaidani Mai Sayan Kuri’ar Mutane…

Kada kuji tausan Mugu Bidion yadda aka kama shaidani mai sayan Kuri’ar Mutane ya basu kudi
An kama wannan Mutumin Banza da kudi kimanin Nera Million 32 Yan dubu Dubu ku tsaya ku kalli wannan Video Dake Kasa
Dama jami’an tsaro sun Tabbatar da zasu dau kowane kalar mataki domin ganin anyi zame lafiya cikin Aminci wannan dalilinne yasa suke kama duk wanda yaxo da abunki
Ku tsaya ku kalli Cikarken Wannan Bidiyo domin ji da ganin tadda abun ya faru ga cikarken Bidion 👇
DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYO
Alhamdulillah dama ance wanda baiji bariba yaji Hoho Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a dan gane da wannan Zabe