Labaran Duniya

Kuci Uwar Shege Wannan Hukunci Yayi Dai Dai Shiya Jama Kanshi

Alhamdulillah dubu ta chika karshan mugun bawa yaxo dama ance komai yayi farko dole watara sai yayi karshe Al’umma sun kamashi da Rana tsaka yana kokarin aikata masu mugun abu munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo a dangane da wannan Nasara na kama wannan Barawo

 

Barawon mashin ya fada hannu bayan ya saci mashin yana kokarin guduwa da shi wanda yaxo da mabudi kai tsaye ya bude mashin din sai kace nashi bayan an kamashi ya buge da bada hakuri ya kara da cewa ba laifinshi bane wani ya aikoshi ya saci mashin

 

Munzo maku dauke da Cikarken Bidiyon yadda ya kasance a hannun mutane bayan sun kamashi damadai ance duk abunda zaka aikata ka aikata Alkhairi saboda gudin ranar cikar dubu ranar da Asirinka zai tonu sannan abunda ka shuka shi zaka girba

 

Ku tsaya ku kalli Cikarken Wannan Bidio dake kasa domin ji da ganin yadda aka sami wannan babbar nasara ta danke wannan baro ga cikarken Bidion ūüĎá

DANNA NAN KAGANI 

Alhamdulillah Al’umma muna fatan kun kalla daga farko har karshe kunga duk irin abunda yake aikatawa Sannan daga ina yazo abun sai Addu’a Allah ya kara shiryamu

 

Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button