Magana Ta Kare Bola Ahmad Tunibu Ya Ci Shugaban Kasar Nigeria Attiku Abubakar Da Pater Obi Sun….

Hukumar zabe ta kasa ta tabbatar da Bola Ahmad Tunibu A matsayin wanda yaci zaben Shugaban kasa a Nigeria ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyo
Rahotanni sun tabbat da Bola Ahmad Tunibu ya sami kuri’a sama da Million 8
Yanzu haka Masoyan Bola Ahmad Tunibu sun fara murna da Farin Ciki Da Wannan nasara ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyon yadda wannan nasara ta kasance
Attiku Abubakar Na Jam’iyyar PDP Shi yayi Na Biyu Sai Peter Obi yayi Na Ukku Kwankwaso yayi na Hudu
Wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken Bidion wannan nasara ta Mai girma Bola Ahmad Tunibu ga cikarken Bidion 👇
DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYOÂ
Allah yasa haka shine mafi Alkhairi Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode muna tare daku