Labaran Duniya

Mai Mugun Hali Wani Boka Kenan Mai Zina Da Matan Mutane

Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Mun shiga ukku Wannan Mugun Abu Dame Yayi Kama Bidion yadda aka kama wani mugun boka mai zina da matan mutane
Al’umma sun Matukar fusata sakamakon yadda wannan shaidani yake zina da yayansu mata ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyo
Wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken Bidion wannan Rahoto na wannan shaidani da aka kama mai zina da yaran mutane idan sunje wajansa neman Asiri
Jami’an Tsaro na yan sanda suka sami Nasarar Kama wannan mugu ga cikarken Bidiyo nan a kasa zamu saka maku don kuji kuga abunda yake aikatawa ga cikarken Bidion ūüĎá
Allah ya kara shiryamu anyi matukar Farinciki da kama wannan matsafi Muna fatan kun kalli wannan Bidiyo kunga abunda ya Aikata
Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button