Labaran Duniya

Mun Shiga Ukku Kada Ku Rabu Dashi Magidanci Dan Shekara 40 Ya Lalala Rayuwar Yara Goma Sha Biyu Ta Hanyar Koya Masu Luwadi Har Sun…..

Innalillahi Mun shiga ukku wannan abu yayi matukar tada hankalin mutane sakamakon yadda wannan Mugun bawan ya lalata rayuwar yara goma sha biyu ta hanyar yin luwadi da su yanzu haka sun fara saduwa da junansu munzo maku dauke da Cikarken Bidiyon wannan Rahoto a kasa

Rahotanni Sun tabbatar yanzu haka yana hannun jami’an tsaro ana chigaba da gudanar da Bincike bayan an Kammala za’a mikashi kotu a yanke masa Hukuncin dai dai da abunda ya aikata

Rahotanni sun Tabbatar wannan magidanchi dan shekara 40 Yana wannan aika aikane a chikin garinsu da yaran Unguwar su mutane sun fusata lokacin da Allah ya tonamai asiri ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyon da ke kasa

Haka zalika Rahotanni sun Tabbatar Wannan Mugun Abu ya farune a jahar gombe kamar yadda Rahotanni suka bayyana wannan Bidio dake kasa shine cikarken Bidioyon wannan Magidanci da Allah ya tonama Asiri ga cikarken Bidion 👇

DANNA NAN KAGA CIKARKEN BIDIYO

Allah ya kara shiryamu wannan abu yayi matukar tada hankalin mutane duba da yadda ya lalata rayuwar yara har goma 12

Alhamdulillah Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode muna tare daku

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button