Kannywood

Murja Ibrahim Kunya Da Idris Mai Wushirya Sunga Ta Kansu Bayan..

Tofa Murja Ibrahim Kunya Taga ta kanta tun bayan da aka fara zaman shari’a a kotu ana zargin Murja Ibrahim da aikata wasu Laifuka ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyon

 

Murja Ibrahim Kunya Da Idris Mai Wushirya Da Sauran Yan Tiktok mutun Biyu suma an tasa keyarsu izuwa gidan gyaran hali sakamakon ana zarginsu da aikata laifukan yada gurbatattun Bidiyoyi da wakoki wadanda zasu taka rawar gani wajan ruguza tarbiyar Al’umma

Wannan Lamari duk ya farune a cikin jahar Kano kuma ana gudanar da zaman wannan Shari’a ne a babbar kutun shari’ar Musulunci a cikinjahar Kano

Damadai Muraja Ibrahim Kunya Itace ta farkon wadda aka fara kamawa yanzu kuma kotu ta kara da kama Mutun Ukku Idris Mai Wushirya Da Aminu BBC Da Tiktok Sharif  Yanzu hakadai za’a cigaba da zaman shari’ar sati Mai Zuwa Allah yasa mudace

 

Kano Na Daya daga cikin jahar da Jami’an Tsaro ke aiki tukuru wajan ganin sun Kintsa Al’umma Allah yakara shiryamu Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button