Labaran Duniya

Mutane Basajin Tsoran Aikata Iskanci Balagargiyar Budurwa Kamar Wannan Take wannan Iskanci Lalai Duniya Tazo Karshe 

Innalillahi Wannan Musifa sai Addu’a Musifar Fadawar Mata Acikin Wannan Mummunar rayuwa ta zama yan Madigo mace ta nemi mace

Mace ta nemi mace abune wanda yan mata da matan Aure masu tarin yawa suke aikatawa a wannan zamani wanda har takai ga wasu auran juna suke Innaliillahi

Wannan Mugun Abu ba karamar musifa bace duba da yadda rayuwar mace ke komawa idan tafara aikata wannan mummunan Iskanci mai tarin zunibi

Ku daure ku Kukalli wannan Video domin Zai Matukar Anfanarku idan Da Rabin Shiriya A tattare da wadda take aikata wannan mummunan lamari Zaku iya daukar wannan Bidio ku turasa wajaje dadama yada Alkairine Allah yakara shiryamu

 

Wannan Bidio dake kasa shine cikarken wannan Bidio mai muhimmanci Allah yakara shiryamu ga cikarken Bidion 👇

 

Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana muna tare daku

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button