Nasan Kunga Bidiyo Na Tsirara Ba Kaya Amman Ina Mai Tabbatar Maku Babu Wani Da Namiji Da Yataba Saduwa Da Ni Kushiga Kuga Zahiri.

Nasan Kowa yaga Bidiyona tsirara babu kaya a jikina amman duk da haka haryanzu babu wani da namiji a duniya da ya taba saduwa da ni
Mutane Dadama sun zageni akan rashin sani Ina mai tabbatar maku bantaba zinaba kuma bazan taba yiba kada ku yadda da ganina tsirara yasa ku dauka ni mazinaciyace
Akwai yara mata da yawa wadanda tarbiyar su ke lalacewa sai an tsananta bincike sai aga harda lefin iyayan yaran
Bincike Ya Nuna A kwai mata dake nunama iyayansu suna so ayi masu aure amman wasu iyayan kan nuna ba yanzuba yanzu karatu zasuyi ko mahaifin yace bayada kudi
A kullin ana jan hankalin iyaye akan diya mace rauninta a bayyane yake duk sanda tasu aure kayi kokarin aurar da ita
Akwai wata budurwa ta so ayi mata aure mahaifinta ya ce karatu zatayi tayi tayi ya ki yarda karshe ta rubuta wasika ta a je ta hausa saman bene ta fado ta Mutu nan take
Bayan an karanta wasika sai a kaga tace baba tunda kaki yimun abunda Allah ya halatta Nayi gaba sai kazo Allah ya sakamun ban yafe makaba
Innaliillahi a kwai abubuwa kala kala masu faruwa kalar haka da wadanda sukafi haka abun sai Addu’a Allah ya kara shiryamu
Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana
Ni Nasan Kowa yaga Bidiyona tsirara babu kaya a jikina amman duk da haka haryanzu babu wani da namiji a duniya da ya taba saduwa da ni
Mutane Dadama sun zageni akan rashin sani Ina mai tabbatar maku bantaba zinaba kuma bazan taba yiba kada ku yadda da ganina tsirara yasa ku dauka ni mazinaciyace a wai yara mata da yawa wadanda tarbiyar su ke lalacewa sai an tsananta bincike sai aga harda lefin iyayan yaran
Sannan Bincike Ya Nuna A kwai mata dake nunama iyayansu suna so ayi masu aure amman wasu iyayan kan nuna ba yanzuba yanzu karatu zasuyi ko mahaifin yace bayada kudiAÂ kullin ana jan hankalin iyaye akan diya mace rauninta a bayyane yake duk sanda tasu aure kayi kokarin aurar da ita
Akwai wata budurwa ta so ayi mata aure mahaifinta ya ce karatu zatayi tayi tayi ya ki yarda karshe ta rubuta wasika ta a je ta hausa saman bene ta fado ta Mutu nan take bayan an karanta wasika sai a kaga tace baba tunda kaki yimun abunda Allah ya halatta Nayi gaba sai kazo Allah ya sakamun ban yafe makaba
Innaliillahi a kwai abubuwa kala kala masu faruwa kalar haka da wadanda sukafi haka abun sai Addu’a Allah ya kara shiryamuA nan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana