Labaran Duniya

Qalu Inalilllahi An Kashee Wanda Ya Saci Akwati Sakamakon Zabe Ya Bayyana Rigima Ta Barke..

Qalu Inalilllahi An Kashe Wanda Ya Saci Akwati Sakamakon Zabe Ya Bayyana Rigima Ta Barke..

Damadai Anja Hankalin Mutane akan kada suje wajan zabe su tada fitina ku tsaya ku kalli Cikarken Wannan Bidiyo domin ganin yadda wannan abu ya faru

Haka zalika sakamakon zaben gwamnonin ya fara bayyana hakan ya kara tada kura duba da yadda Jam’iyyar NNPP take da Rinjaye a cikin jahar Kano

Wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken Bidion kadan daga cikin abubuwan dake faruwa a wannan rana yadda aka kashe Barawon Akwatin da sakamakon zaben da ya fara bayyana hadda Videon rigimar data barke a Lagos ga cikarken Bidion 👇

Abun sai Addu’a Allah yasa mudace Allah ya zaba mana shugaba mafi Alkhairi Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu mai albarka domin samun ingantattun Rahotanni

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button