Qalu Innaillahi Wa’innailaihirraji’un Duk Mai Rai Mamacine Wuta Ta Cinye Miji Da Mata Har Lahira

Innalillahi Duniya bawajan zamaba Yanzu Yanzunnan Rahotanni ke Tabbatar Da Mutuwar Miji Da Mata A Lokaci guda Sakamakon Konewa Da Wuta Acikin Jahar Kano
Rahoto ya tabbar miji da matar sun kunna wutar jin dumine a cikin daki sannan suka kwanta bacci a she lokacin barin duniyane yazo masu
Ku tsaya ku kalli Bidion dake kasa domin jin Cikarken Wannan Rahoto da kuma sanin yadda zaku kare kanku ko magance kalar fadawa a cikin kalar wannan Yanayin
Allah ya gafartamasu mutane dada sunyi Alhinin faruwar wannan Lamari tare da Addu’a a garesu
Wannan Bidiyon dake kasa shine cikarken Wannan Rahoto Allah ya gafartamasu Ga cikarken Bidion 👇
Alhamdulillah Allah ya jikansu da Rahama Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Rahotanni a kowace rana