Qalu Innaillahi Wa’innailaihirraji’un Uba Na Zina Da Yarshe Ta Cikin Sa Lallai Duniya Tazo Karshe Wannan Mugun Abu Dame Yayi Kama

Bayyanar Wannan Video yayi matukar tada hankalin mutane duba da yadda wannan mummunan lamari ya faru Gaskiya Duniya Tazo Karshe Uba Yayima diyarsa Ciki
Rahotanni Sun tabbatar da faruwar wannan lamari wanda munzo maku dauke da Cikarken Bidiyon yadda wannan Mugun Abu ya faru Mahaifi yayima diyarsa Ta Cikinsa Ciki
Dattijo Dan Shekaru 60 Yayima Yarsa Ciki mai shekaru 14 A Duniya Kamar yadda Rahotanni suka Nuna Al’umma sunyi Allah wadai da faruwar wannan mugun abu
Ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyon yadda wannan mummunan abu ya faru ga cikarken Rahoton a dangane da wannan mummunan Lamari Na wannan tsoho dan Shekaru 60 da ya Aikata wannan Kazanta
Wannan Bidio dake kasa zaku kalla ga cikarken Bidion 👇
Allah yakara shiryamu anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana