Qalu Innaillahii Wa’innailaihirraji’un Rashin Imani Yayi Mata Ciki Sannan Ya Kasheta

Wannan Al’amari yayi Matukar tada hankalin mutane duba da yadda wannan Mugun Abu ya faru ya yima Budurwar sa ciki sannan ya yankata
Rahotanni Sun tabbatar wannan matashi yayima wannan baiwar Allah ciki sannan ya kawo karshan Rayuwarta
Munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo a dangane da wannan mummunan lamari Allah yakara shiryamu
Lamarin bushewar zukatan mutane abun Kullin sau Innaillahii Wa’innailaihirraji’un duba da yadda rashin inani keta kara samun wajan zama
Rahotanni Sun tabbatar wannan matashi yanada Mata da Yaya Amman duk da haka yayima yar mutane ciki sannan ya kasheta
Allah yakara shiryamu Al’umma Wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken Bidion yadda wannan Mugun Abu ya faru ga cikarken Bidion 👇
Alhamdulillah Annan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana