Qalu Innalillahi Ashe Wannan Shine Dalilin Mutuwar Auran Adam A Zango Damadai Ai Dole Akwai…
Innalillahi Jarumin Masana’antar Kannywood Adam A Zango Ya Saki wani Bidiyo Wanda yake bayyana halinda yake ciki shi da Matarshi Haka zalika a Bidiyon yace yanzu haka matar tasa tana gidan Iyayanta kuma suna gaf da Rabuwa
Jarumin Masana’antar Kannywood Adam A Zango ya fito a cikin yanayin damuwa da bachin rai da jin takaichin abunda ke faruwa shida Matar Tashi da kuma iyayan matar tashi Sakamakon yadda yace suna goyan bayanta
Haka zalika Adam A Zango Ya kowa sakamakon kalamar da Al’umma ke jinginamai ta mai Auri Saki
Bayanan da Adam A Zango yayi yasa mutane dadama jin tausan Jarumin musamman masoyanshi duba da yadda kusan kowa ke goyan bayanshi inda wasu daga chikin masoya ke rokon daya saki matar tunda Duniya ta zaba ba zaman Aureba
Sedai kuma Yanzunnan malan yayi bayani a dangane da Lamarin Mutuwar aure Al’umma mutuwar Aure ba Karamin lamari bane amman ku kalli wannan Video Dake Kasa ga cikarken Bidion 👇
Allah ya daidaita tsakaninsu idan Hakan shine daidai
Al’umma muna fatan kun kalli jan Hankalin malan a dangane da wannam lamari Allah ya kara shiryamu Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode