Kannywood

Qalu Innalillahi Duniya Ba Tabbas Gaskiya Ta Yi Halinta Akan Mutuwar Jarumin Kannywood Rabi’u Rikadawa

Mutane Sunata yada Photuna Da Rabuce Rubuce Akan Fitaccen Jarumin Masana’antar Kannywood Rabiu Rikada Ya Mutu

Yanzunnan Cikarken Rahoto Ke Zuwa Mana Wannan Maganar Ba Gaskiya Bace Sharrin Yan Social media Ne Kawai

Allah yasa Mudace Allah yasa Mugama Da Duniya Lafiya

Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button