Qalu Innalillahi Ta Fada Hannu Bidiyon Yadda Aka Kama Murja Ibrahim Kunya Akan…

Dadumiduminsa yanzunnan Rahotanni ke Tabbatar da An kama Fitacciyar Jarumar Tiktok Da Masana’antar Kannywood Murja Ibrahim Kunya A Cikin Jahar Kano
Rohotanni sun Tabbatar Fitacciyar Jarumar Murja Ibrahim Kunya na tsare a Hannun Jami’an Tsaro Na Yan Sanda A Cikin Jahar Kano Munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo a dangane da wannan Lamari
Mutane Dadama sunata yawo da wannan Rahoto Na Kama Murja Ibrahim Da Jami’an Tsaro Na Jahar Kano Sukayi Duba Da Yadda Ta Kasance Sanannan a cikin wannan kasa
Zamu saka maku cikarken Bidiyo a dangane wannan kamu da aka yima Murja Ibrahim Kunya
Wannan Bidiyon dake kasa shine cikarken Rahoto A Dangane da Halinda Murja Ibrahim Kunya Ta ke da kuma metayi aka kamata ga cikarken Bidion 👇
Allah ya kara shiryamu muna fatan kunga cikarken Bidion da muka sa maku a dangane da wannan Lamari
Har yanzu babu cikarken Rahoto akan an saketa ko metayi aka kamata
Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode