Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’u Abunda Ake Gudu Ya….

Innalillahi Wannan Lamari Sai Addu’a Al’umma Sun fara fusata a dangane da wannan lamari da keta kai kawo na karancin kudi a bankuna Wanda hakan ya ja haddasa Chinkosan da ya fara haifar da Rigingimu
Tun Lokacin da aka sauya fasalin nera A Nigeria wannan lamari keta kai kawo Wanda Al’umma dadama basu goyi bayan wannan tsarinba wanda hakan ya haddasa cece kuce
Rigima Ta barke a cikin banki A kalaba Kwastomomi sunyi Raga Raga Da Na’urar Atm Sakamakon Masu Bankin sunki Saka Kudi
Haka Zalika Fada Ya Barke A Cikin Banki Tsakanin Kwastoma da Ma’aikacin banki Sannan wani Ya Chire kayansa A Cikin Banki
Al’umma kudai Tsaya ku kalli kadan daga cikin halinda Al’umma ke ciki a dangane da wannan lamari munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo
Mutane sun matukar fusata sakamakon yadda suke matukar shan wahala a bankuna wajan fidda kudi wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken Bidion yadda mutane suka fara fusata sakamakon yadda wannan lamari ga cikarken Bidion 👇
Allah ya kawo mafita komai ya dawo dai dai Jama’a anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode muna tare