Labaran Duniya

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un

Al’umma Ku tsaya ku kalli wannan Bidiyo daga farko har karshe wanda zamu saka maku a kasa yana tattare da halinda mutane ke ciki Sakamakon Canjin kudi Da Matsalar Tsaro Lallai Wannan Rayuwa sai Addu’a abun yayi yawa

 

 

Yau Fitaccen Malamin Addinin musulunci Shekh Bello Yabo Ya Fidda Tsoro Yayi Magana a dangane da Halinda Al’umma suka fada

Rahotanni sun tabbatar Mutane suna cikin wani hali sakamakon yadda karancin sababbun kudi da matsalar tsaro ta addabi wasu yankunan

 

Ku tsaya ku kalli wannan Bidiyo dake kasa domin ji da ganin yadda Fitaccen Malamin Addinin musulunci Shekh Bello Yabo Yaja Hankalin Mutane ga cikarken Bidion 👇

DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYO

Allah ya kawo mafita Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu mai albarka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button