Labaran Duniya

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Abun Da Ake Gudu Ya Fara Faruwa Wannan Lamari Sai….

Innnaliillahi wannann Lamari Sai Addu’a lamarin Yadda Mutane ke Rigima da junansu saboda Yan Siyasa duk da Siyasa Abune mai wucewa na dan wani Lokaci

Munzo maku dauke da Bidiyon Abunda ke faruwa a tsakanin manyan mawakan yan Siyasa biyu Jami’an Apc Da Jam’iyyar PDP

 

Tun da farko Naziru Sarkin Waka ya fara cewa a wani faifan Video an tayashi nera million 150 Da Motar Million 80 saboda ya rabu da Attiku Abubakar amman yaki karba

Kwatsam Dauda Kahuta rarara ya fito a wani faifan Video yace naziru Sarkin Waka ya fadi wannan kalamanne ya dauka Film din Labarina ake

 

Yanzunnan Faifan Video ya fito sabo fil wanda Naziru ke radda a dangane da abunda mutane ke fada ga cikarken Bidion ūüĎá

DANNA NAN KAGA CIKARKEN BIDIYO 

Allah yasa mudace muna fatan kun kalla daga farko har karshe Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button