Labaran Duniya
Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Dama Abunda Ake Gudu Kenan Gashi Kuma Ya Faru….

Innalillahi Allah ya kawo mafita Munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo dangane da yadda wannan lamari ke faruwa na halinda mutane suka fada
Rahotanni suna tabbatar da yadda mutane suka fada cikin wani kalar yanayi sakamakon rashin sababbun kudi a hannusu Haka Zalika Rahotanni na Tabbatar da yadda mutane ke kai kawo a bankuna dumin karbar ajiyar da sukakai
Ku tsaya ku kalli wannan Bidiyo dake kasa domin ji da ganin halinda Al’umma suka fada sakamakon Rashin kudin yin harkokin yau da kullin ga cikarken Bidion 👇
DANNA NAN KAGA CIKARKEN BIDIYO
Abun sai Addu’a Allah Yakawo Sauki anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin samun sababbun Rahotanni a kowace rana