Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Dama Abunda Ake Gudu Kenan Gashi Ya Faru

Innalillahi wannan lamari ya kazanta mutane sun fada cikin mummunan yanayi sakamakon dena karbar Tsofaffun Kudi da yan kusuwa sukayi wanda yanzu haka akwai Manyan yan kasuwar da sun kulle shagunansu wasu kuma kasuwannin sun dena ci
Dama abunda ake gudu ya faru kenan mutane suna jin Tsoran karbar tsofaffun kudi gashi kuma babu sababbun kun a hannun su
Sannan idan anji kai Tsofaffun kudin banki layi yayi yawa zaka iya zuwa ka yini har a tashi layi baixo kankaba
Munxo maku dauke da Cikarken Bidiyon halinda mutane suke ciki a dangane da wannan lamari na chanjin kudi
Mutane sun matukar fusata sakamakon yadda rayuwa take neman sauyawa lokaci guda
Abaya anata raderadin za’a kara wa’adin da aka diba na dena karbar Tsofaffun Kudi se dai Gwamnan babban banki ya tabbatar ko Minti daya baxasu karaba ranar 31/01/2023 An dena karbar tsofafun Kudi a Nigerian
Ga cikarken Bidion zamu saka maku domin ganin halinda mutane suke ciki Allah ya kawo mafita ga cikarken Bidion 👇
Alhamdulillah muna fatan kun kalla daga farko har karshe Allah ya kawo mafita Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode