Kannywood

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Duk Mai Rai Mamacine Jarumin Masana’antar Kannywood Zara Diamond….

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Yanzunnan Rahotanni ke fitowa fitacciyar Jarumar Masana’antar Kannywood Zara Diamond Tayi Hadarin Mota
Rahotanni nata yawo a kafafen sada zumunta na social media Fitacciyar Jarumar Masana’antar Kannywood Zara Diamond tayi darin mota ta Rasu sedai kuma Yanzunnan ta ke tabbatarwa jikita da sauki  tana Raye
Allah ya bata lafiya Al’umma ku rage saurin yada jita jita ku rika bari kusami Cikarken Rahoto akan abunda ya faru
Mutane Dadama sun fada cikin Alhini Lokacin da Aka fara yawo da wannan Labari Allah yakara shiryamu Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button