Labaran DuniyaUncategorized

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Duniya ba Tabbas Matasa Sun Rasa Rayuwarsu Sakamkon Hadarin Mota A Wajan Yakin Neman Zaben Bola Ahmad Tinibu A Cikin Jahar Kano

Qalu Innaliillahi Duk mai rai mamacine kowa baisan A ina zai bar duniyaba  sannan yana aikata me zai barta Allah yajikan wadannan bayin Allah

Yan zunna Rahotanni ke fitowa daga jahar kano matasa sun Rasa rayuwarsu sakamakon mummunan hadarin mota a wajan yakin neman zaben Dantakar jam Iyyar Apc Na shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu

Yanzu haka ayi masu salla an binnesu Allah ya gafartamasu

Al’umma mutayasu da Addu’a allah yasa karshan wahalar kenan dama duniya wajene na rashin  Tabbas

Allah yasa katshan wahalar kenan mutuwa tazama hutu a rayuwarsu

Annan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button