Labaran Duniya

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Ma’aikatan Banki Sun Shigar ukku Mutane Sun Fusata Sun….

Innalillahi Wannan Badiyo yayi matukar tada kura duba da yadda Ma’aikatan Banki ke tsallakewa ta katanga saboda gujema fushin Al’umma

Rahoto yatabbar da Ma’aikatan Banki maza da mata suna haurawa ta katanga sakamakon rashin sababbun kudin da zasu ba mutane gashi kuma Al’umma sun kewaye banki suna kokarin karya Kofa su shigo sakamakon sun gaji da tsayuwa a waje

 

Dama akwai wani faifan Video wanda ya kama yawo a kafafan sada zumunta na social media wanda ke nuni da yadda wasu fusatattun mutane suka ragargaza wani banki Sakamakon rashin sababbun kudin da za’a basu

Rahotanni Sun tabbatar Wasu mutanan tun ukku na dare suke zuwa bakin banki su hau layi wasu kuma nan suke kwana domin su sami sababbun kudin da za suyi bukatun rayuwa amman abun yakanci tura su gaza samun wadannan kudi

 

Ku tsaya ku kalli wannan Video daga farko har karshe domin ji da ganin halinda ake ciki da kuma yadda Ma’aikatan Banki ke tsallakewa ta katanga saboda gujema fushin mutane ga cikarken Bidion 👇

DANNA NAN KAGANI 

Allah ya kawo mafuta abun ya fara tsnanta Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode muna tare daku

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button