Labaran Duniya

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Wannan Musifa Dame Tayi Kama

Innalillahi Mutane sun matukar fusata sakamakon wannan mataki da gwamnatin Nigeria take shirin dauka na haramta karbar tsofafun takardun kudi se sababbin da aka buga
Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Mutane Sun fara dora hannu aka tun bayan da Shugaban bankin Nigeria ya kara jadda babu gudu babu ja da baya Ranar 31/01/2023 Za’a dena karbar Tsofaffun Kudi
Rahotanni Sun Tabbatar mutane sun cika bankuna domin su shigar da kudadan da suke da su se dai Jama’a sun yawa zaka iya yini layi baixo kankaba
Ku tsaya ku kalli wannan Video Dake Kasa domin ganin halinda mutane ke ciki a dangane da wannan Lamari na hana karbar tsofafun takardun kudi ga cikarken Bidion 👇
Muna fatan kungani mutane dadama suna rokon gwamnatin Nigeria da ta daure ta kara watanni kafin a daina karbar tsofafun takardun kudi saboda kada mutane suyi asara kamar yadda ya faru a baya
Mutanan kauyika marasa Account abanki kuma sun rasa ina zasusa kansu lamarin sai Addu’a Allah Yakawo Mana Mafita
Alhamdulillah Allah ya kawo mafita anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button