Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un

Rigima ta barke matasa sunyi ragaraga da banki sannan fada ya barke tsakanin ma’aikachin banki da kwastoma haka zalika wasu na kwana banki saboda su fidda kudi Rigima ta barke tsakanin gwamnonin Apc da gwamnatin Tarayyar Nigeria ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyon abunda ke faruwa a kasa
Innalillahi Wannan Lamari Sai Addu’a mutane na Cikin wahala Har yanzu mafi girman abunda ke kai kawo a zukatan mutane sannan yake damunsu shine lamarin sauya kudi da karancin kudi a hannu Jama’a wanda hakan ya haifar da abubuwa dadama
Rahotanni Sun Tabbatar a kwai manyan yan kasuwa da kuma wasu kasuwannin da an jima da kullesu saboda karanchin kudi a hannun Al’umma wanda a dalilin haka mutane dadama sun fada mugun yanayi
Wasu daga chikin gwamnonin Apc sun fito sunja tunga akan dole sai an hakura da wannan lamari saboda Al’umma na chikin wahala duba da yadda mutane ke layi a bankuna tun safe har dare wanda hakan ya haifar da Rigingimu kala kala
Malaman Addinin musulunci suma sunyi magana akan ya kamara a tausayama mutane wahalar tayi yawa Al’umma ku dai Tsaya Ku Kalli Wannan Bidiyon daga farko har karshe domin ji da ganin chikakkun abubuwan dake faruwa akan wannan lamari na Sauya kudi ga cikarken Bidion 👇
Allah ya kawo mafita Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode muna tare daku