Qalu Innalillahi Yayi Mutuwar Wulakanci Yaje Makabarta Ya Tono Babansu Zai…..

Innalillahi Wa’innailaihirraji’un mutuwar Wulakanci mutane sunga ikon Allah wannan abu yayi matukar tsorata mutane yaje makabarta aikata mugun abu ya mutu bayan ya gama
Munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo a dangane da wannan mummunan lamari wanda ya faru da wannan bawan Allah wanda ya mutu a makabarta
Wannan Video yana tattare da darasi mai tarin yawa lallai ku daure ku tsaya ku kalleshi daga farko har karshe Allah yakara shiryamu
Wannan Bidio dake kasa shine cikarken Bidion yadda wannan mummunan lamari ya faru na wannan matashi wanda yaje makabarta ya tono gawar Mahaifinsu domin aikata wannan mugun abu bayan ya gama ya mutu a gurin ga cikarken Bidion 👇
Allah yakara shiryamu muna fatan kun gani daga farko har karshe dama gudin Faruwar irin haka yasa a ke cewa mutane muji Tsoran Allah muji Tsoran Aikata Mugun Abu bamusan yaushe zamu mutuba
Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu mai albarka Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana muna tare daku mungode