Sabon Video Iskanci Lallai Wannan Ba Wasa Bane Iskanci Ne Muraran Ya Kamata Audai Mataki Wani Video Ya Bullo Wanda Ake….

Mutane dadama sunyi Allah wadai da irin wadannan shirye shurye marasa kangado da wasu daga cikin yan Masana’antar Kannywood ke yi
Damadai ana yawan Zargin Masana’antar Kannywood da Masana’antar bata tarbiyace sedai wasu daga cikinsu kance Tarbiya suke badawa
Abun sai Addu’a wasu ke bata wasu wannan Video na barkwanci da ake yawanyi mai alamun nuna rashin da’a wasu naganin zai ta ka rawar gani wajan lalacewar tarbiya
Amman gashinan zamu samaku ku ganema idanunku allah ya kara shiryamu
Wannan Video Dake Kasa Shine Cikarken Bidiyon 👇
Allah yakara shiryamu baki daya mutane dadama suna matukar damuwa da kalar wadannan Shirye shirye marasa Ma’ana
Annan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana