Labaran Duniya

Shi Kenan Dama Mungaji Da Sharrin Ku Wannan Hukunci Shine Daidai Bidion Yadda Aka…..

Alhamdulillah dama wahala bata dorewa duk yadda tsanani ya tsananta akwai ranar samun sauki an sami babbar Nasarar kawo karshan Miyagun mutane Guda Takwas wadanda ke jefa mutane a musifar

 

Jami’an Tsaro a jahar zamfara sun sami babbar Nasarar kama wadannan miyagun mutane a raye tare da kwace manyan makamai a hannunsu munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo a dangane da wannan nasar

 

Jahar Zamfara tana cikin jahohin da yan Bindingar duka addabi Al’umma musamman mazauna kauye wannan dalilinne yasa Al’umma su kaji dadin wannan babbar nasara da Jami’an Tsaro na yan sandan Jahar suka samu

Wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken Bidion yadda Rundunar jami’an tsaro na Jahar Zamfara suka watsa aniyar wadannan miyagun bayi ga cikarken Bidion 👇

DANNA NAN KAGANI

Alhamdulillah Muna fatan kun kalla daga farko har karshe kunga yadda aka sami wannan babbar nasara akan wadannan miyagun bayi

Mutane sunyi matukar Farinciki da wannan babbar nasara da Jami’an Tsaro na yan suka samu

 

Allah ya kara shiryamu Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button