Labaran Duniya

Taka Tazo Karshe Kowa Ya Huta Ya Kasher Mutun Goma Shi Kadai Yau Gashi Ya Fada Hannu Bidion Yadda Aka…..

Alhamdulillah nasar daga Allah dama kowa ya gaji da wannan musifa ta wadannan miyagu wadanda suka hana Al’umma su zauan lafiya ku tsaya ku kalli wannan Bidiyo

Wannan nasar da Aka samu ta kama wannam Kadurgumin mugu mutane sunji dadin ta wannan dalilinne yasa mukazo maku dauke da Cikarken Bidiyo

 

Jami’an Tsaro na yan sandan Jahar Kano suka sami Nasarar kama wannam shaidani kamar yadda zaku gani a cikin wannan Rahoto da kankin kanshi yake fadar kaf kalar mugun abunda yake aikatawa

Wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken Bidion yadda aka kama wannan Kadurgumin dan Bindiga ga cikarken Bidion ūüĎá

DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYO 

Alhamdulillah kowa yaji dadin wannan kamu muna fatan kun kalli abunda ya faru daga farko har karshe Allah yakara shiryamu anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button