Wannan Bidiyon Da Ya Fiyo Yaba Mutane Mamaki Haka Zalika Yana Neman Jama Nafisa Abdullahi Zagi

Nafisa Abdullahi babbar Jarumar Masana’antar Kannywood Sannan tsohuwar Jarumar Shirin Fim Din Labarina bayyanar Wannan Bidiyon yana neman jamata Zagi
Damadai ana yawan Zargin matan Masana’antar Kannywood da basajin magana sedai baduka aka taru aka zama dayaba
Wannan Bidiyon kusan shine Bidiyo mafi shahara sannan mafi yawo akafafan sada zumunta na social media
Duba da yadda mutane keta maganganu akan wannan Bidiyo na Jarumar Masana’antar Kannywood Nafisa Abdullahi
Tun daga lokacin da Jaruma Nafisa Abdullahi Ta fita daga cikin shirin film din Labarina Rahotanni sun nuna tabar rayuwa a cikin wannan kasar ta Nageria
Rohotanni sun Tabbatar Nafisa ta koma Dubai da kuma wasu kasashan Turawan da Rayuwa
Wannan Bidio mai dauke da Photuna da kuma Alamar Nafisa Abdullahi Awani waje na Shagali Ya haifar da cecekuce Amman ga cikarken Bidion Zamu saka maku domin kugani da Idan ku ga cikarken Bidion 👇
Allah yakara shiryamu baki daya Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode