Inganta Lafiya

Wannan Budurwar Ta Ba Mutane Mamaki Dama Jigida Haka Take Idan Tajima A Jikin Mace Kai……

Jigina Na Seta tsarin fitar Shap na Jikin mace wanda idan Mace tana Jigida a dau Lokaci da kakalleta zakaga ta fita sosai sannan a hade Cif kamar yadda masana suka sanar amman ku kalli wannan Video
Jigida Kowa Yasan wannan suna sannan yasan jigida wani abune mai kulalai da mata ke anfani dashi sukan saka a kugunsu a yau munzo maku dauke da Vidio mai muhimmanci akan Jigida
Jigida A jikin mace tam kar Kariyace Dake kareta daga wasu abubuwa da zamu zayyano sannan abuce mai kara tsokano sha’awar da Namiji yayim daya gani ko yaji kararta
Mata da yawa suna saka jigida sedai wasu basa sakawa masana dadama suna sanar da mata akan lallai ku dena wasa wajan kin saka jigida
Wanann Video da zamu saka maku zai maku jawabi a takaice wajan ganar daku anfanin saka jigida Cikin kankanin lokaci
Muna kokarin kawo kalar wadannan Video ne saboda murika farkar da mata surika abunda zai kara inganta Rayuwar su
Wannan Video Dake Kasa Shine Cikarken Bidiyon Muhimmanci saka jigida ajikin diya mace ga cikarken Bidion 👇
Alhamdulillah muna fatan kungani Muna Godiya Sosai da irin fatan Alkhairi da kuke yimana a kowane lokaci muna tare daku
Annan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button