Labaran Duniya

Wannan Hukunci Shine Dai Dai Kowa Ya Huta Dama Mun Gaji Da Azabarka Anyi….

Alhamdulillah Nasara Daga Allah Ansami Babbar Nasarar Kawo Karshan Mugun Bawa Wani Dattijo Mai Aikata Mugun Abu Anyi Nasar Kamashi Da Laifi Dumu Dumu Munzo Maku Dau ke da Cikarken Bidiyo

Jami’an Tsaro sunyi Nasar Kama wani Dattijo dan shekara Hamsin Wanda Yake Temakama yan Bindinga masu tada zaune tsaye an kamashi da laifin basu rigar tsafi da kayan tsafe tsafe wanda yanzu haka ya fada hannun Jami’an Tsaro Munzo maku dauke da Bidiyon mugun abunda yake aikatawa

 

Mutane sun matukar jin dadin wannan babbar nasara da Jami’an Tsaro na yan sanda suka samu ta kama wannan gura gurbi wanda ya zabi mummunar sana’a Dama kuma ance abunda ka shuka shi zaka girba yanzu haka yana hannun jami’an Tsaro tsare

Zamu saka maku cikarken Bidiyo a dangane da kaf irin mugun abunda suke aikatawa  wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken Bidion wannan Dattijo mai mugun hali ga cikarken Bidion 👇

DANNA NAN KAGANI 

 

Alhamdulillah muna fatan kun kalla daga farko har karshe Allah ya kara shiryamu Allah ya kara ba jami’an Tsaro nasar kawo karshan wadannan miyagu

Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button