Labaran Duniya

Wannan Iskanci Dame Yayi Kama Duniya Tazo Karshe Maza Da Mata Sun…

Duniya ina zaki damu Zaka jima kana ba yarka tarbiya rana guda wani ya lalata mata rayuwa wannan shine babban abunda ake fama dashi

 

Abun babu Kyan Gani yadda maza da mata suke sheke aya a makarantu Wannan Lamari ba karamar koma baya bace a cikin Al’umma

Dama kullin ana jan hankalin iyaye maza da iyaye mata akan dole sai an kara dagewa wajan ba yara tarbiya duba da yadda duniya ta zama

 

A rika kokarin bibiya da son jin rayuwar da yaran suke a makantar da suke zuwa sakamakon akwai lalatattun Samari wadanda gurinsu a kullin lalata yaran mutane

Sannan a dage da Addu’a shiriya ta Allah ce Allah ya kara shiryamu Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button