Labaran Duniya

Yara Kanana Qalu innaillahii Wannan Musifa Sai Addu’a Anyi Nasarar Kama Yaranda Suka….

Kowa yaji dadin wannan babbar nasara da aka samu ta kama wadannan Mutane dama ance komai yayi farko watara dole  karshe zai zo a yau anyi walkiya Allah ya tona masu Asiri

 

Wannan Musifa sai Addu’a dama ance dole sai da naka a ke nasar a kanka sannan se da dan gari a kaci gari

Jami’an Tsaro a Jahar Katsina Sun sami nasar kama wasu matasa guda Ukku Yan kimanin Shekara Ashirin da laifin hada kai sun saci karmar yarinya yar kimanin shekara 7 a jahar kano

Abun takaici dan uwan mahaifin yarinyar ya kitsa wannan sata shi yaje har kano ya Sato wannan Yarinya yazo da ita katsian

Sun bukaci mahaifin yarinyar se yabada Nera Million 50 daga karshe aka dai dai ta za’a bada Nera Million 2 Sunje Karbar Kudinne Jami’an Tsaro Suka Damkesu

 

Ku tsaya ku kalli wannan Video Dake

Kasa domin ji da ganin yadda aka kama wadannan Matasa wadanda suka aikata wannan mugun abu Allah yakara shiryamu

Wannan Video Dake Kasa Shine Cikarken Bidiyon Yarda Aka Kama wandannan matasa ga cikarken Bidion 👇

Yanzu haka suna hannun Jami’an Tsaro ana cigaba da gudanar da Bincike bayan an kammala za’a mikasu Kotu ayi masu hukunci daidai da Abunda suka aikata

 

Mutane sunyi matukar Farinciki da wannan babbar nasara da Jami’an Tsaro suka samu sannan sunyi Addu’a Allah yakara dora jami’an tsaro a sa’a wajan kawo karshan duk wani mai tada zaune tsaye

 

Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana muna tare daku

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button