Labaran Duniya

Za’a Kashe Shugaban Yan Bindinga Karshan Kwallon Shege Yazo Shiga Kugani…

Mun Huta Da Zalincin Azzalimai dama an ce ka shuka Alkari kada ka shuka tsiya yau dai Miyagu sun fada hannu

Al’umma sunyi farinciki matuka da samun babbar nasara kawo karshan yan tada zaune tsaye

Dama Ance abunda ka shuka shi zaka girba kada kazabi jafe mutane a musiba watarana kai zaka fada

Anyi nasarar kama miyagun yan tada zaune tsaye sama da miyagu dari tara acikin jahar kaduna

Ku tsaya ku kalli wannan Cikarken Bidiyon dake kasa domin ganema idan ku yadda wannan Kyakkyawan lamari ya faru na kawo karshan gura gurbi

Wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken Bidion Yadda ake zantawa da miyagun da suka fada hannu ga cikarken Bidion ūüĎá

Masha Allah Allah ya kara tona asirin miyagu Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu mai albarka domin samun ingantattun Rahotanni

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button